Saturday, February 1, 2020

Ababe 5 da baka saniba game da nasarar da realmadrid tasamu akan athletico Madrid...

 Realmadrid tasamu nasara akan Athletico Madrid daci daya Mai ban haushi ta kafar Karim Benzema.
1= wannan shine wasa na farko da Benzema ya jefa kwallo a ragar Athletico Madrid a filing Santiago Banerbeau.

2= wannan nasarar da realmadrid tasamu itace Karo nafarko cikin shekara shida a filing Santiago Banerbeau.

3=rabon da asawa realmadrid kwallo a raga Ferland Mendy yana ciki minti 715 kenan.
In kaga anci Madrid to Marcelo ne ke ciki.

4= Jan Oblak mai tsaran gidan Athletico ya dauki mintuna 216 ba'a jefa Mai kwallo a raga ba sai yau.

5= Morata da llorente yau sun fuskanci wadanda suka Raine su.

Ku shiga cikin akwatin comment domin bayyan ra'ayinku

No comments:

Post a Comment