Sabon Dan wasan
Manchester United Bruno Fernandez yace yana Mai alfaharin zuwa Manchester United. Inda yakara da cewa yafara son United ne tun lokacin Cristiano Ronaldo take bugawa United din.
Bruno Fernandez dai Dan wasan ysakiya ne Wanda ya kware wajen raba kwallo da kuma jefata a raga.
Ya kuma yiwa magoya bayan Manchester United alkawarin yin iya kokarinsa wajen kare martabar bajen United din.
Bruno Fernandez ya sanyawa United hannu na tsawon shekaru biyar da Rabi bayan kammala yarjejeniya da tsohon club dinsa sporting Lisbon fake Portugal.
Meye ta'ayinku game da wannan sabon Dan wasan?????

No comments:
Post a Comment